[Music] Ali Jita – Salma

Salma
A cikin bibikon wakokin da Mawaki mai makogwaron zinare ya rike wa wuta ya wake sunan mata da yawa.

Tun daga kan su Indo, Hajara, Asiya da sauransu.

Hoh! To, yau ma ga Ali Jitan ya takarkare ya wake “Salma” (mp3 download) wakar fa ta yi dadi aradu.

Ku tafa hannuwa salma, ku jinjinawa salma, halin kwarai gareta ga ta salma. Kai bai dai na barku haka, don in na biye wa dadin wagga waka sai mu cika doguwar takarda da baitukanta.

A baya-bayan nan, Ali Jiya ya saki wakoki irinsu, “Gari Ya Waye“, “Atiku Ne Zabinmu“, “Asiya” da sauransu.

Wohoho! Ina masu son sauraron wakokin jitan waka? Ku hanzarta sauke wagga waka tasa yanzu-yanzu ciki azama da karsashi.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*