[Music] Ado Gwanja – Dan Alu Sokoto

Dan Alu Sokoto

Ana wata fa sai ga wata.

Can na dage sai rakarkata rubutu na ke yi a kan Gwanja ya wake Mai Mala Buni ashe wata ma na nan tafe.

To, ba komai.

Ina kafitanin daukacin masoyan wakokin Ado Gwanja? Sai gareku gashi ya wake Dan Alu Sokoto wato dan takarar gwamnan jihar Sokoto.

Also Download: Ado Gwanja – Mai Mala Buni

In na ce muku wakar nan ba ta yi dadi ba, to a zahirin gaskiya na so kaina, amma kuma zai fi kyau ku alkalanceta da kanku.

Wakar na za ta yi wa ‘yan jam’iyyar APC na jihar Sokoto dadi, amma fa ban san wa jam’iyyun adawa ba.

Sai ku gaggauta sauketa.

Download Mp3

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*