Hausa MusicLatest Musics

[Watch] Garzali Miko – Ke Daya Ce Official Video Featuring Rashida Niger

Sponsored Links

Ke Daya Ce
Mawakin Hausa, Garzali miko ya saki bidiyon sabuwa wakarsa mai taken “Ke Daya Ce” wadda ya yi bidiyonta da Rashida Niger.

Muna da yakinin za ku ji dadin kallon bidiyon wannan waka shi yasa muka kawo muku ita. Za ku iya kallonta a tashar youtube

Kalli bidiyon wakar a YouTube:

Leave a Reply

Back to top button