[Music Video] Auta Waziri – Ke Nake Gani

Ke Nake Gani
Bidiyon fa ya fito, ina daukacin masoyan Auta Waziri suke? To, ku marmartso bidiyon wakarsa ta “Ke Nake Gani” ya fito, sai ku hanzarta kallonsa.

Mutane sun matukar ji dadin odiyon wakar “Ke Nake Gani” wacce fasihin mawakin nan, mai daddarar murya da iya salo ya fitar sati biyu da suka gabata.

Ga bidiyonta ya fito, sai ku gaggauta kallonsa a tasharsa ta Youtube:

Fatan za ku ji dadinsa, kada ku manta ku cigaba da ziyartar shafin nan mai albarka domin karin wasu bidiyoyin.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*