Watch Ado Gwanja – Warr Official Video

Warr Video
Mawakin Hausa kuma mawakin Mata, Ado Isah Gwanja ya saki sabon bidiyon wakar “Warr” jiya-jiya a tasharsa ta Youtube.

In ba ku manta ba, kwanakin baya ya saki audion wakar warr wanda ya yi matukae tashe har aka yi challenge dinsa.

Ganin irin gagarumar nasarar da audion wakar ya samu, hakan yasa Ado Gwanja ya masa bidiyo, kuma bidiyon ya yi kwarai.

Kalli Bidiyon a Youtube:

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*