[Watch] Umar M. Shareef – Zuciya Official Video ft. Saudat Umar

Zuciya Official Video

Mawakin nanaye da soyayyar nan, Umar M. Shareef ya fitar da sabon official video na wakar “Zuciya” za ku iya sauke mp3 na wakar ku kuma kalli bidiyon kai tsaye ta shafin nan.

Also Download: Umar M. Shareef – Rayuwata

Bidiyon ya matukar tsaruwa, kuma da Saudat Umar suka yi bidiyon. Aradu ina da yakinin za ku ji dadin kallon tsararen bidiyon nan.

Za ku iya kallon bidiyon kai tsaye a Youtube Channel din Umar M. Shareef ta wannan shafin mai albarka. Sai ku hanzarta kallonsa sannan ku yi sharhi a kan wannan rubutun.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*