
Hadiza Gabon ta Tallafawa Safaa Safara’ da Zunzurutun Kudi har ₦500,000
Hadiza Aliyu Gabon fitacciyar jarumar masana’anatar shirya finafinai ta Kannywood ta tallafi kafadun Safara’u Kwana Casa’in da tallafin makudan kudade har dubu dari biyar. Hakikanin […]