[Music] Rarara – Wa Kukeso Tinubu

Wa Kuke So Tinubu
Shaharararren mawakin siyasa, nawakin Baba Buhari kuma mawaki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wato Dauda Kahutu Rarara da Nura M. Inuwa, mai laya, da Garzali Miko da Lawan Ahmad da Hannatu Bashir da Sani Sabo da Baban Chinedu sun yi wa Tinubu sabuwar waka mai taken, “Wa Kukeso Tinubu” (mp3 download).

Wakar tayi dadi, kuma ina kyautata zaton dukkanin magoya bayan Tinubu za su so wannan waka tasa.

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu dai shine dan takara mai tuta, a karkashin jam’iyyar APC.

Kuma za su gwabza ne da Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa, Rabi’u Musa Kwankwaso da Inyamuri, Peter Obi.

Yauyau din nan mawakin Kannywood, Auta MG Boy ya fitar da sabuwar wakar da ya yi wa Bola Tinubu.

Also Download;

Masoyan Asiwaju, sai ku hanzarta sauke wakar nan ta Wa Kukeso Asiwaju daga shafin nan na HausaeDown mai albarka.

Download Mp3

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*