[Music] Dauda Kahutu Rarara – Babagana Zulum

Rarara Babagana Zulum

Mun jima da yin jugum muna sauraron jin wakar da za a yi wa gwamna jihar Borno, Babagana Umara Zulum.

Domin ko banza ya cancanci a wakeshi ko bai bada sisi ba, Zulum ai duniya ne. Gwamnan APC da ba a yi kamarsa ba.

Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa? Ku sauke sabuwar wakar da aka yi wa Babagana Zulum, kuma Rarara ne ya yi ta  (mp3 download).

Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Kaduna Sai Uba Sani

Za ku iya sauraron wakar kai tsaye a shafin nan, ko kuma ku sauketa kai tsaye. Kuma gaskiya Zulum din fa ya matukar koduwa.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*