
Cashless Policy: Karuwai Sun Koka da Rashin Ciniki a Abuja
A yanzu nan majiryarmu ta samu wani labari mai ban takaici da al’ajabi da ban dariya duba da irin yadda kowa yake ta cikinsa amma […]
A yanzu nan majiryarmu ta samu wani labari mai ban takaici da al’ajabi da ban dariya duba da irin yadda kowa yake ta cikinsa amma […]
Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP, Mustapha Sule […]
A yayin da yake hana sauya sheka, mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Mannir Dan’iya, ya kammala yarjejeniyar sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a […]
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta umurci mataimakan shugabannin jami’o’in Najeriya da su rufe jami’o’i a zaben 2023 mai zuwa. Hakan na kunshe […]
Dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya shaida wa Gwamnatin Tarayya cewa kada ta bari a mayar da ‘yan Najeriya ‘yan baranda “a yakin da […]
Jami’in bayar da agajin gaggawa na Majalisar Dinkin Duniya Martin Griffiths a ranar Talata ya ce kusan mutane miliyan takwas ne suka tsere daga Ukraine […]
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya amince da nadin Muhammad Hameem a matsayin sabon Sarkin Dutse. Ya gaji Nuhu Muhammad Sunusi, wanda ya rasu a wani […]
Murja Ibrahim Kunya, a popular Nigerian female tiktoker, was sentenced to prison by a Kano State shari’a court after she denied all of the charges […]
Justine Onu wani magidanci kuma da kasuwa ya roki kotu da ke zamanta a Jikwoyi, garin Abuja da ta taimaka ta datse igiyar aurensa da […]
Duk cikin ma’abota gudanar da shafukan Hausa Novels babu wanda ya ke iya iyawarsa wurin ganin an samu saukin samun wadannan irin litattafai fiye […]
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar Katsina gobe, Gwamnatin jihar Katsina ta ayyana ranar 26 ga watan janairu a matsayin ranar hutu […]
Wasu gungun mutane da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne a ranar Talata sun kai hari kauyen Jajar Kanwa da ke karamar hukumar Jibia a […]
Copyright © 2022-2023 HausaeDown. | All Rights Reserved.