Hausa MusicLatest Musics

[Music] Zsquare – Yarinya Mai Kyau

Sponsored Links

Yarinya Mai Kyau
Fasihin matashin mawakin Hausa, Zsquare, ya zo muku da sabuwar wakarsa mai taken “Yarinya Mai Kyau” mp3 download.

Zsquare dai mawaki ne wanda ke zaune a jihar Gombe, kuma ga dukkan alamu wakar nan za ta yi dadi.

To, ina daukacin masoya wakokin Hausa? Ku sauke wannan waka ta Zsquare gombe, ku saurareta.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button