Fasihin matashin mawakin Hausa, Zsquare, ya zo muku da sabuwar wakarsa mai taken “Yarinya Mai Kyau” mp3 download.
Zsquare dai mawaki ne wanda ke zaune a jihar Gombe, kuma ga dukkan alamu wakar nan za ta yi dadi.
To, ina daukacin masoya wakokin Hausa? Ku sauke wannan waka ta Zsquare gombe, ku saurareta.
Leave a Reply