[Music] Kawu Dan Sarki – Sifa

Sifa
Mawaki mai zamani, Kawu Dan Sarki, ya saki bidiyo tare da audiyon sabuwar wakarsa mai taken “Sifa” mp3 and mp4 download.

Aradun Allah kamar dai yadda aka saba, ba abinda ke cikin wakar sai rantsatstsun kalaman kauna da so.

Hoh! Ina da yakinin za ku ji dadin sauraron wakar nan tare da kallon bidiyonta daga shafin nan namu.

A baya mawakin ya yi wakoki irinsu Alakarmu, Sanadinki, A Duniyata kai har ma da irinsu “Ingallo“.

Fatan za ku ji dadinsa, kada ku manta ku cigaba da ziyartar shafin nan mai albarka domin karin wasu bidiyoyin.

Domin daukar audiyon wakar, sai ku sauketa cikin sauki.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*