[Music] Fresh Emir – Shaye Shaye

Shaye Shaye
Shaye shaye kam kowa ya sani illa gareshi ga lafiyar dan adam. Likitoci ma sun shaida, haka mu ma karabati.

Sakamakon ganin yadda wannan muguwar ta’ada ke ta’annati ga matsa hakan yasa, Aku Mai Bakin Magana wato Fresh Emir ya ga ya kamata ya fadakar game da hakan

Mawakin Hausa Hip Hop, wato Fresh Emir ya saki sabon faifan bidiyon wakarsa mai taken, “Shaye Shaye” (mp3 download).

Wakar dai ya yi ta ne ga masu shaye-shaye ina ya shawarcesu da su daina shaye shaye domin amfanin kansu.

Ga wadanda ke son su sauke odiyon wagga waka, mun kawo muku shi a saukake, ku ma za ku iya daukarsa.

To, sai ku hanzarta wurin sauke wannan waka ta shaye shaye daga aku mai bakin magana, wato Fresh Emir.

Download Mp3

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*