[Music] Auta MG Boy – Ta Bani

Ta Bani
Auta MG Boy, fitaccen mawakin Hausa ya fitar da wata zazzafar wakarsa mai dadi mai taken, “Ta Bani” (mp3 download).

Kutmelesi, ban san me ta bashi ba, amma dai ina da yakinin zunzurutun zallar lubayya ta bashi.

Ba fa adawa, Auta MG Boy ya iya wakoki masu ratsa cikin rantsatstsun zuciyoyin masoya maza da mata.

A baya bayan nan, Auta ya fitar da wadansu sabbin wakokinsa irinsu, “Akwai Bayani” wacce suka yi shi da Sadeeya Cameroon.

Kuma Autan ne dai ya yi wakoki irinsu, “Inaji Dake“,  “Da Gaske Kaunarki Nake“,  “Cikin Zuciya” da sauransu.

To, kada na cikaku da dan banzan surutu, ina daukacin masoyan Auta? Ku hanzarta sauke wannan waka tasa.

Fatan za ku ji dadinta. Kada ku manta ku cigaba da ziyartar HausaeDown domin samun karin wasu wakokin.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*