[Music] Umar UK – Kece Dai

Kece Dai

Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa? Ina muku lale marhaban da zuwa shafin nan mai albarka na HausaeDown.

Yau mun kawo muku wakar Umar UK, mai taken, “Kece Dai” (mp3 download). Umar dai matashin mawaki ne mai tasowa.

Also Download: Umar UK – Ba Wata Bayan Ke ft. Hairat Abdullahi

La shakka za ku ji dadin sauraron wakar nan ta Umar UK. Saboda haka ku sauketa kai tsaye daga HausaeDown.

Download Mp3

HED Desk 286 Posts
We are who we are and we are specialized in what we do. This is HED Desk and our main aim is to provide fresh, unique and, of course, legit content to our beloved users on a daily basis. For more info email us: [email protected] or Whatsapp Us: +2348120004644.

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*