[Music] Umar MB – Idanun Ki

Umar MB
Matashin mawakin soyayya, Umar MB ya fitar da wata sabuwar waka mai taken, “Idanun Ki” (mp4 & mp3 download).

Cikin salon rashin sauri (slow mode) ya rera wakar. Da zarar kun fara sauraronta za ku tabbatar da hakan.

A baya-bayan nan, Umar MB ya saki wakoki irinsu, “Na Ladidi“, “Hoto“, “Dan Jarida Series Audio Track” da sauransu.

Masoyan Umar za ku iya sauke wannan waka ta Umar MB yanzu haka daga shafin HausaeDown.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*