[Music] Sulaiman Andoss – Yan Matan Soyayya

Yan Matan Soyayya

Ina kuke! Ku sauke wakar mawaki Sulaiman Andoss mai taken, “Yan Matan Soyayya” (mp3 download). Ni ina jin wakar nan wallahi wakar solon nan na tuna wacce ake fadin, “Yan Matan Zamani Alanta”.

Kwarai wakar fa ta Sulaiman ta yi dadi, kuma za ku ji dadin sauraronta. Saboda haka sai ku yi masa ku sauketa a kan na’urorinku.

Also Download:  Sulaiman Andoss – Sabuwar Rayuwa

Ina kafitanin daukacin masoyan wakokin Sulaiman Andoss? To, fa sai gareku. Ku sauke wakar nan daga shafin HausaeDown.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*