Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sulaiman Andoss – Kallon Kauna

Sponsored Links

Kallon Kauna

Sulaiman Andoss, matashin mawakin Hausa ya fiyar da wata sabuwar wakarsa mai tururi mai taken, “Kallon Kauna” (mp3 download).

Sai dai kamar yadda aka saba, a cikin wakar akwai mace wacce ke masa amshi. Kun san duk wakokin nanayen nan akwai mata masu amshi a cikinsu.

A baya Sulaiman ya saki wakoki irinsu, “Nafisa“,  “Ajiyar So“, “Ina Raye Saboda Ke” da sauransu.

Ko-da-ya-ke wakar tasa an yi ta ne cikin slow bitrate kamar yadda sauran wakokin Hausa suke.

Ina daukacin masoyan Sulaiman? Ku yi hanzarin sauke wakar nan tasa yanzu-yanzu daga shafin nan.

Leave a Reply

Back to top button