[Music] Sulaiman Andoss – Ina Raye Saboda Ke

Sulaiman Andoss
Sannu ba ta hana zuwa sai dai a dade ba a je ba. Ku sauke sabuwar wakar matashin mawaki,  Sulaiman Andoss, mai taken “Ina Raye Saboda Ke” mp3 download.
Ita dai wagga waka ta soyayya ce, kamar dai yadda aka saba. Za ku iya daukarta domin sauraronta, ku kuma nishadantu.
Wakarsa ta baya-bayan nan da ya saki ita ce; “Mai Dankwali” kuma fa ta dan yi dadi ba adawa.
Ina daukacin masoyan mawaki Sulaiman Andoss? Ku sauke wannan wakar tasa daga shafinmu yanzu.
Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*