Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sulaiman Andoss – CIka Ciki

Sponsored Links

Cika Ciki

Ban dai san me ya cika masa ciki ba. To amma ga dukkan alamu ita ma wannan wakar ta soyayya ce kuma Sulaiman Andoss ne ya yi ta.

Ina masoya da masu sauraron wakokin Sulaiman Andoss? Ku yi maza ku sauke wakar nan tasa mai taken, “Cika Ciki” (mp3 download).

Also Download: Sulaiman Andoss – Yan Matan Soyayya

Za ku iya sauraro ko kuma sauke wakar nan kai tsaye ta shafin nan mai albarka na HausaeDown yanzu.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button