[Music] Sani Liya Liya – Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku)

Layi Roka
Wohoho! Ina diyan jam’iyyar PDP? Ga wata sabuwar zazzafar wakar fa Sani Liya Liya ya kara yi wa Atiku.

Ita dai wannan waka ya yi ta ne ga dan takarar shugaban kasar Najeriya a jam’iyyar PDP, wato Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa.

A baya Sani Liya Liya ya yi wakar farko ta atiku, wacce ya yi wa lakabi da “Atiku Kawai” kuma fa tayi dadi.

Saboda haka dukkanin masoyan Atiku Abubakar sai gareku, ga sabuwar waka Sani Liya Liya ya wa mai gidanku.

Ga wadanda ke son sauke audiyon wannan waka kuma sia gareku, domin mun iso muku da shi.

Sai ku saukeshi.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*