[Music] Sani Ahmad – So Ne

So Ne

Shahararren mawakin soyayyar nan, Sani Ahmad ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “So Ne” mp3 download.

Also Download: Sani Ahmad – Cikon Mafarki

Wakar fa ta yi dadi, kuma ina da yakinin za ku ji dadin sauraronta duk da ni ban saurareta baki dayanta ba.

Ina daukacin masoyan wakokin Sani Ahmad? Sai ku gaggauta sauke wannan wakar tasa yanzu.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*