Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sani Ahmad – Malama
Sponsored Links
Song Title: Malama
Singer: Sani Ahmad
Producer: Sani Ahmad
Song Size: 4.8MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Sauke sabuwar waka Sani Ahmad mai taken “Malama”. Hakika ta tsaru kwarai wakar za kuma ta sanya ku cikin nishadi sosai.
Also Download: Sani Ahmad – Amshi Kalamaina
Sani Ahmad dai na daga cikin fitattun matasan mawakan masana’antar shirya finafinai ta Kannywood. Kuma ya shahara sosai a fannin wakokin soyayya.
Ina masoyan Sani? Za ku iya sauke wannan nan yanzu haka zuwa kan na’urorinku.