Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sani Ahmad – Ghana Must Go

Sponsored Links

Ghana Must Go
Mawaki, Sani Ahmad, ya wallafa sabuwar wakarsa mai taken “Ghana Must Go” mp3 download. Wakace ta soyayya, an yaudas bai yafewa abinai.

Also Download: Sani Ahmad – Cikon Mafarki

Karshen munafiki dai jin kunya, yarinyar ta shigo birni da Ghana Must Go dinta, wai yanzu shine abokin fadanta.

To, ina daukacin masoyan Sani Ahmad? Ku sauke wannan wakar tasa daga shafin nan namu.

Leave a Reply

Back to top button