[Music] Sani Ahmad – Da Kauna Na Fito ft. Rashida Niger

Da Kauna Na Fito
Song Title: Da Kauna Na Fito

Singer: Sani Ahmad, Rashida Niger

Album: Single

Producer: Sani Ahmad

Song Size: 2.7MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Kambala’i, wai me kuke jira ne? Ku sauke sabuwar wakar mawaki Sani Ahmad  da Rashida Niger mai taken “Da Kauna Na Fito”. Mp3 Download. Ku kawai ta ke jira, ta kuma yi armashi wakar.

Also Download: Sani Ahmad – Cikon Mafarki

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Da kauna na fito da kauna za na koma.

_Da kauna na fito da kauna za na koma.

_Da kauna na fito da kauna za na koma.

_So shine asalinmu, mata har mazanmu tilas mu bashi girma.

_Idan har za ka ja da so…..

Ina masoya wakokin Sani Ahmad? Ku sauke wannan wakar tasa daga shafinmu yanzu.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*