Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sani Ahmad – Baki Da Tamka

Sponsored Links

Sani Ahmad

Albishirinku daukacin masoyan wakokin Sani Ahmad! Yau ma ya kawo muku sabuwar wakarsa mai taken, “Baki Da Tamka” mp3 download.

Oh God, wallahi wakar akwai dadi. Kuna ji ana baki da tamka lallai kin iya soyayya, tabbas baitukan wakar sun matukar haduwa.

Ko-da-ya-ke ba yau ne farau ba, amma a baya-bayan nan Sani Ahmad ya saki wakoki irinsu, “Ghana Must Go” da “Amshi Kalamaina” da sauransu.

Kai! Kai! Kai! Don dai ban son cika ku da dan banzan surutu, saboda haka sai ku hanzarta sauke wannan waka yanzu.

Ku sauke wakar, daga wannan shafi namu mai albarka.

Leave a Reply

Back to top button