[Music] Salim Smart – Inda So Yake

Inda So Yake

Wannan karon fa Salim Smart ya matukar dage kwarai da gaske. Gashi ya saki sabon remix na wata wakarsa, “Inda So Yake” (remix mp3 download).

Haba wa! Salim Smart fa shima ga dukkan alamu wuta yake fiddawa kamar wata gas lighter.

Remix din wakar nan ta Inda So Yake aradu ga dukkan alamu za ta yi matukar dadi, ba adawa.

A baya Salim Smart ya saki wakoki irinsu, “Samu Da Rashi” da sauransu. Akwai wakokinsa masu yawa da yayi.

To, ina masoyan Salim? Ku sauke wannan wakar tasa yanzu.

Download Mp3

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*