[Music] Safaa – Data

Data

Safiya Yusuf wacce aka fi sani da Safaa Safaa Safara’u ta saki sabuwar wakarta mai taken, “Data” (mp3 download).

An tsara wakar ce a kan masu manyan wayoyi amma kuma basu iya sa mata data, ka ko san wadannan mafiya yawancinsu mata ne.

Ba adawa wakar Safaa ta Data ta yi dadi, kuma ina da yakinin za ku ji dadin sauraronta.

Also Download: Mr 442 – Jigida ft. Safaa & Malika

To, kada na cikaku da surutu, da dogon rubutu. Ina daukacin masoyan Safara’u? Ku hanzarta sauke wakar Data daga shafin HausaeDown.

Muna godiya da ziyartar shafin nan namu da kuka yi.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*