[Music] Sadiq Technic – Yar Chararaz

Yar Chararaz
Matashin mawakin Hausar nan dan kasar Ghana wato Sadiq Technic, ya saki dalleliyar wakarsa mai taken, “Yar Chararaz” mp3 download.

Eh to wakar akwai dan gaurayen turanci-turanci a ciki, amma fa duk da haka tana da dadi sosai.

Ina masoyan wakokin Hausa? Ku hanzarta sauke wannan waka tasa yanzu cikin sauki ba tare da shan wahala ba.

Kun san muna da mawakan Hausa ‘yan kasar Ghana irinsu, NT4 da shi kansa Sadiq Technic din.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*