[Music] Sadiq Saleh – Idan So Cuta Ne

Idan So Cutane
Mawakin fitacciyar wakar nan ta “Abin Ya Motsa” wato Sadi Saleh ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Idan So Cuta Ne” mp3 download.

Wakar Abin Ya Motsa ta yi matukar dadi, don haka muna da yakinin ita kanta wagga sabuwar waka tasa za ta yi dadi ba dan kadan ba.

Ina daukacin masoyan Sadiq Saleh? Ku sauke wannan waka tasa yanzu.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*