Hausa MusicLatest Musics

[Music] Rarara – Lema Ta Sha Kwaya

Sponsored Links

Lema Ta Sha Kwaya

Dauda Kahutu Rarara, fitaccen mawakin Buhari da Tinubu tare da Baban Chinedu sun fitar da sabuwar waka mai taken, “Laima Ta Sha Kwaya” (mp3 download).

A cikin wakar nan gaskiya Rarara ya yi ragargaza, kai har da bankade ‘yan PDP ya yi ya musu wankan tsarki.

Kuma wakar fa ya yi dadi, kwarai ba sai lallai kana son APC sannan za ka saurari wakar ba, a’a, kowa ma zai iya jinta ya nishadantu.

Karin Wakokin Tinubu:

To, ina masoyan APC, Tinubu, Baban Chinedu da Rarara? Ku hanzarta tare da gaggauta sauke cikakkiyar wakar nan yanzu.

Leave a Reply

Back to top button