[Music] NT4 – Paka Paka

Paka Paka
Fitaccen mawakin Hip Hop din nan mazaunin Kumasi, Kasar Ghana, wato NT4 ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Paka Paka” mp3 download. Za ku iya daukarta daga shafin nan namu.

Kazalika NT4 shine mawakin wakoki irinsu “Iko“, ” Tabanan Gana” da sauransu.

NT4 dai ya yi fice kwarai da gaske wurin sakin sabbin wakokin gambarar zamani, kuma matasa da dama na matukar son wakokin nasa.

Ina daukacin masoyan NT4? Ga fa gwanin naku ya kawo sabuwa, ku kadai take jira. Ku zo mu hadu mu yi Faka Faka kawai

Sauke wakar.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*