[Music] Naziru Sarkin Waka – Nasiru Yusuf Gawuna

Sarkin Waka
Yo! Ina kuke? Yau fa Naziru Ahmad (Sarkin Waka) ya saki sabuwar waka wacce ya rerawa dan takarar gwamna a jam’iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna. Za ku iya download dinta.

Nasiru Yusuf Gawuna dai matakimakin Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne kuma dan takarar gwamnan jihar Kano.

A baya za ku ji Sarkin Wakar ya wake Atiku sarai yadda ya kamata. Kun ji ma sunan wakar “Sai Mun Bata Wuta”. Kuma yanzu haka yana cikin jerin mawakan Atiku na Arewacin Najeriya.

Ni fa na shiga rudani, shin Sarkin Waka wacce jam’iyya ko dan takara yake goyon baya ne? Ko dai ya zama kaska rabi mai jini?

Kada na bata muku lokaci, masoyan Gawuna za ku iya sauke wagga waka ta Sarkin Waka yanzu.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*