[Music] Mr 442 – Jigida ft. Safaa & Malika

Jigida

Wohoho! Maza jigida mata jigida. Yau kuma Mr. 442 sabuwar waka ya kawo muku mai  taken “Jigida” wacce ya yi tare da Malika da Safaa Safara’u mp3 download.

Kai da jin taken wannan waka ka san za ta yi dadi ba dan kadan ba.

A baya-bayan nan Mr 442 da Safaa da Malika sun hau wakar AA Shelleng mai taken “Collect (Tatata)”. A kuma wakar “A Abuja” ma Mr 442 ya bayyana da shi da Safara’u.

Saboda haka ina daukacin masoyan wannan sabuwar tawaga ta matasan mawakan Hip Hop din Arewacin Najeriya? Ku sauke wannan waka yanzu.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*