[Music] Mr 442 – A Abuja ft. Safaa & Dan Maraya

Mr 442
Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop, Mr 442 tare da Mawakiya mai tashe, Safara Kwana Casa’in, Safaa da matashin mawaki, Dan Maraya sun saki sabuwar wakarsu mai taken “A Abuja” mp3 download.

Hoh! Ga dukkan alamu fa mutanen sun leka Abuja sun ruburbushi dadi yadda ya kamata, domin ni a cikin wakar kawai Nama, Kaza da Mota naji ana ambata wollah.

Ba wani bata lokaci, ina masoyan Safaa da Mr. 442 kai har ma da Dan Maraya? Ku sauke wakar nan tasu yanzu.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*