[Music] Limanjah ft. NT4 – Yan Mata

Yan Mata

Matashin mawaki Limanjah tare da shahararren mawakin Hausa Hip Hop mazaunin Ghana, “NT4” sun saki sabuwar waka mai taken, “Yan Mata” (mp3 download).

Yan mata kam dama sun cancanci wakewa, don haka ga dukkan alamu NT4 da Limanjah ba su saba lamba ba.

Wakar Yan Mata ta Limanjah da NT4 tayi dadi kwarai da gaske, za ku iya sauketa.

Amma kafin haka ga karin wakokin NT4 nan mun kawo muku.

Also Download: 

Yanzu za ku iya sauke wakar nan ta yan mata wacce NT4 da Limanjah suka rera daga shafin HausaeDown.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*