[Music] Lilin Baba – Rabin Raina

Rabin Raina
Song Title: Rabin Raina

Singer: Lilin Baba

Album: Single

Producer: Lilin Baba

Song Size: 3.4MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Ku sauke sabuwar wakar mawakin Hausa, Lilin Baba, mai taken “Rabin Raina” mp3 download. Kuma fa da alamu wakar ta yi, ku kadai take jira. Don haka ku dauketa.

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Baby kece ganina

_Sannan bugu da kari, kece na sanya a raina

_Kar ki ta lala

_Kara matsowa wurina

_Ni so na zo na baki, don Allah baby zo.

Ina masoyan Lilin Baba? Ku sauke wakar nan tasa yanzu

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*