[Music] Kawu Dan Sarki – Sanadinki

Kawu Dan Sarki
Song Title: Sanadinki

Singer: Kawu Dan Sarki

Album: Single

Producer: Kawu Dan Sarki

Song Size: 2.68MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Ku sauke wakar mawaki Kawu Dan Sarki mai taken “Sanadinki” mp3 download. Wakar kam ba bakuwa bace, don tana da matukar dadin sauraro.

Also Download: Kawu Dan Sarki – A Duniyata

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Sanadinki na samu gudunmawa

_Kallonka shi ka cireni a damuwa

_Lafazinki shi ke koran kishiruwa

_Sarkana ka guna ka zama kokuwa

_Ga aniyar zamana da ke dai kin mini garkuwa.

Ina daukacin masoyan Kawu Dan Sarki? Ku sauke wannan waka tashi domin sauraronta daga shafin nan namu.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*