[Music] Kawu Dan Sarki – Alkibla

Alkibla

Mawakin Ingallo, Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakarsa ma taken, “Alkibla” mp3 download.

Wannan waka kam tayi dadi, ina dukkan daukacin masoyan wakokin Kawu? To fa ga naku ya dawo.

Za ku iya daukar wakar nan yanzu-yanzu ba tare da wani dogon labari ko bata lokaci ba.

A baya-bayan nan Kawu Dan Sarki ya saki wakoki irin su, “Katari“, “Sifa” da sauran wakokinsa masu dan karen dadi.

Za ku iya sauke wakar nan yanzu haka, cikn sauki ba tare da bata lokaci ba.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*