Matashin mawakin soyayyar nan, Isah Ayagi, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Za Ai Min Aure” mp3 download. Ku fa kadai ta ke jira. Za ku iya saukarta.
Also Download: Isah Ayagi – Haske Ya Fito
Ban dai sani ba, ko yaushe za ai masa auren? Oho, amsar dai na kunshe a cikin wannan waka, don haka sai ku dauka ku saurara.
Amma kafin haka, ga kadan daga cikin baitukan wakar:
_Ni ma za na ji dadi, don za ai min aure
_Nayi dace da budurwa, mai lale da ganina.
_Ni ma za na ji dasu don za ai mini aure.
_Na yi dace da masoyi mai lale da ganina.
_Soyayya, soyayya, so duka mai kaunarka.
_Kyale mai jayayya, kamo mai ra’ayinka.
Leave a Reply