Hausa MusicLatest Musics

[Music] Isah Ayagi – Ke Zan Nuna

Sponsored Links

Isah Ayagi
Mawakin soyayyar nan, Isah Ayagi, ya saki sabuwar waka mai taken, “Ke Zan Nuna” mp3 download.

Isah Ayagi dai ya shahara wurin yin wakokin soyayya masu dan karen dadi. Domin ni tun daga kan wakar, “Maryama‘ na sanshi.

Wannan wakar ta Ke Zan Nuna ta yi dadi, za ku iya sauketa daga shafin nan namu mai albarka. .

A baya-bayan nan Isah Ayagi ya saki wakoki irinsu, “Dake Na Amince“, “Za Ai Min Aure” da sauransu.

Ina daukacin masoyan Isah Ayagi? Ku gaggauta sauke wakar nan domin sauraronta.

Leave a Reply

Back to top button