Hausa MusicLatest Musics

[Music] Isah Ayagi – Amini

Sponsored Links

Amini
Na kwana biyu ban ji waka mai taba zuciya da dadin sauraro ba irin wannan, wakar ta Isah Ayagi mai taken, “Amini” mp3 download.

Isah Ayagi a cikin ita ainihin wagga waka ya matukar tsayawa wurin tsaida harshensa yadda wakar ta daidaitu kwarai.

A baya-bayan nan mawaki Isah Ayagi ya yi wakoki irinsu, “Ke Zan Nuna“,  “Dake Na Amince” da sauransu.

Kwarai-kwarai Ayagi ya shahara shima a fannin wakokin soyayya, kuma kamar kowanne mawakin Hausa, shi ma akwaishi da masoya.

To, ina daukacin masoyan Isah Ayagi? Ku sauke wannan waka tasa yanzu haka.

Leave a Reply

Back to top button