[Music] Hussaini Danko – Hujja

Hussaini Danko

Haba wa Hussaini Danko ai duniya ne in dai a fannin waka ne, in dai ya damke madauka, sai kuma a sau masa linzamin wakar.

Hussaini Danko, fitaccen mawakin nanaye, mawakin soyayya, mawakin wakokin finafinai ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Hujja” (mp3 download).

Kwarai fa, na saurari wagga waka, aradu ba adawa ta matukar yi.

Kuma ina da yakinin kun san shine mawakin fitattun wakoki irinsu, Basaja da sauransu.

To, ina kafitanin masoyan wakokin Hussaini Danko? Ku sauke wannan sabuwar waka tasa mai taken, “Hujja” daga shafin nan namu.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*