[Music] Hussaini Danko – Dattijo

Hussaini Danko
Wannan karon kuma Hussaini Danko, dankon waka gwangwajemu yayi da sabuwar wakar siyasa.

Mawakin na nanaye, kuma mai wakokin siyasa lokaci-lokaci, Hussaini Danko ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Dattijo” (mp3 download).

Wakar dai ga wani dattijon dan siyasa Hussaini Danko ya yi ta. Amma kuma mutumin fa dan jihar Kaduna ne.

Kwarai da siyasance wakar tayi dadi, kuma za ku ji dadin sauraronta kwarai da gaske. Saboda haka, ku sauketa don saurara.

A baya-bayan nan mun kawo muku wata sabuwar wakar ta Danko mai taken, “Hujja” (mp3 download).

Hoh! Za ta iya yiwuwa fa ban kokkoda muku ita ainihin wagga waka ba, amma hwa za ku matukar jin dadinta.

To, ina dukkanin masoyan dankon waka? Ku yi azamar sauke wakar dattijo.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*