Mawakin Ayye Sama Lulaye, Garzali Miko, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Zata Kasheni” mp3 download. Za ku iya daukarta domin wakar kam ba adawa ta yi armashi.
Also Download: Garzali Miko – Zan Sha Madara
To, ina masoya ‘yan amanar Garzali? Ku saike wannan wakar tashi yanzu.
Akwai baituka masu matukar dadi a cikin wannan waka ta Garzali Miko, sai ma kun jita tukunna.
Leave a Reply