Ko banza tsohuwar zuma tana magani, domin kuwa yau mun tuna da ita gashi har mun kawo muku ita.
Ina ma’abota sauraron wakokin Garzali Miko? To, sai gareku doming a wakarsa mai taken, “Zan Sha Madara” mun kawo muku (mp3 download).
Also Download: Garzali Miko – Kaunarki Nake
Kwarai wakar tana da dadi, na tabbata za ku ji matukar dadin sauketa zuwa kan wayoyinku ba tare da wani bata lokaci ba.
Leave a Reply