Ina daukacin masoya da ma’abota sauraron wakokin mawaki Garzali Miko? Yau mun kawo muku sabuwar wakarsa mai taken ‘Fatima’ mp3 download, za ku iya sauketa yanzu.
You Might Also Like:
Kamar yadda aka sani, Garzali ya shahara wajen suburbudo wakokin soyayya, to, haka ma a wannan karon ya suburbudo sabuwar dal. Ku sauketa kasa.
Leave a Reply