[Music] Gamayyar Mawaka – Magajin Baba

Magajin Baba

Yau, wakar gamayyar gurguzun ‘yan Kannywood wadanda ke goyon bayan takarar Nasiru Yusuf Gawuna muka kawo muku.

Gammayar ta hadar da gizagizan jaruma Kannywood irin su, Ado Gwanja, Hamisu Breaker, Ali Nuhu, Dan Musa Gombe, Sadiq Sani Sadiq, Kawu Dan Sarki da sauransu.

Gamayyar mawakan Kannywood da jarumai finafinan Hausa sun fitar da wakar Gawuna mai taken, “Magajin Baba” (mp3 download).

Ga dukkan alamu ‘yan Kannywood bana da karfinsu suka shigo tafiyar Gawuna. Kuma suna iya kokarinsu wurin tallata Gawuna.

A baya-bayan nan, Naziru Ahmad wato Sarkin Waka ya yi wa dan takarar gwamnan jihar Kano, Nasir Yusuf Gawuna tagwayen wakoki.

To, kada na cika ku da surutu barkatai, ina daukacin masoyan Nasir Yusuf Gawuna? Ku hanzarta sauke wakar nan.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*