Hausa Hip HopLatest Musics

[Music] Fresh Emir – Allah Ameen (Gawuna)

Sponsored Links

Allah Ameen
Yo dama ba wanda muke bida wurinsa face Allahu, Aku Mai Bakin Magana ya ce Allah Amin, mu ma mun ce Allah amin.

Yau din nan, sabuwar wakar Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana muka kawo muku mai taken, “Allah Ameen (Gawuna)” (mp3 download).

Akun ya yi wannan waka ne domin shima ya bada tasa gudunmawar a wannan tafiya ta Nasiru Yusuf Gawuna.

Kuma, ko a wakar Magajin Baba wacce gamayyar mawakan Kannywood suka yi masa akwai inda Fresh Emir ya tofa albarkacin bakinsa.

Karin wakokin Fresh Emir sun hadar da Wakar Shaye-Shaye, da kuma dayar, “Kwaba” (mp3 download).

Ina daukacin masoyan Fresh Emir? Ku hanzarta tare da gaggauta sauke wakar nan ta Fresh Emir daga shafin HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button